Muhammad Iqbal

Sir Muhammad Iqbal (furucci|ˈɪkbɑːl; da larabci|محمدإقبل yarayu daga shekara ta 1877 zuwa shekara ta 21 April 1938), anfi saninsa ako'ina da Allama Iqbal, ya kasance poet ne, philosopher kuma dan'siyasa, malamin jami'a, barrister kuma scholar ne. a zamanin sa a garin sa British Indiya, ana ganin shi ya janyo samun Pakistan Movement. Ana kiransa da "Spiritual Father na kasar Pakistan."Ana martaba shi na ɗaya daga cikin mafi daukakan mutane a fannin Urdu literature, tare da yin ayyukan rubuce-rubuce acikin Urdu da Persiya.


Developed by StudentB